IRINN July 3, 2024
Shekaran farko a jamia afanin da ake cema Political Science aku wani lectura ina siyaba ba amerika ne, yana mana lecture akan political influence wato tifiki na siyasa, yana cewa concept a political an ceme shi influence, domin yan siyasa duk sukan so su yi taasiri a kan mutane, to yana nuna cewa akwai ba tukum power da influence, power shine mutum yana iko a mantusa, influence ko mutane suna ganinci da wata daraja da su kima da su ke ke sama shi, yana taasiri a sukatonsu, to yana cewa power daban, influence daban, duk wani mai power zai so ya zama a loki guda yana da influence, domin influenc...